ha_tn/act/07/51.md

1.2 KiB

Ku mutane masu taurin kai

Istifanus ya daina haɗa kai da malamen Yahudawan ya koma sauta musu.

taurin kai

Wannan baya nufin cewa kawunansu na da tauri ba, amma yana nufin cewa su "basu ji." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

mara kaciya da kunnuwa marasa ji

Yahudawa na ɗaukan marasa kaciya a matsayin marasa yi wa Allah biyayya. Istifanus yana amfani ne da marasa kaciya da kunnuwa marasa ji" a maɗɗaɗin malaman Yahudawa da suke yi kamar al'ummai suke yi loƙacin da basu biyayya da Allah. AT: "kun ki ku yi biyayya ku kuma ji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Mai Adalcin nan

Wannan na nufin Almasihu, shafeffen.

Wane annabi ne kakkaninku ba su tsanantawa ba?

Istifanus yana wannan tambayan ne don ya nuna musu cewa basu koya kome daga kuskuren kakkaninsu ba. AT: "Kakkaninsu sun tsanantawa kowane annabi!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

kun zama waɗanda suka kasance masu bashe shi da masu kashe shi

"ku ma kun bashe shi kun kuma kashe shi"

masu ƙashe shi

"masu ƙashe Mai Adalcin" ko kuma "masu ƙashe Almasihu"

shari'a wadda mala'iku suka bayar

"shari'un da Allah ya sa mala'iku su bawa kakkaninku