ha_tn/act/07/44.md

1.3 KiB

alfarwa ta sujada domin shaida

Wata bukka da sanduki (akwati) ke zama a ciki tare da dokoki goma (10) da aka ƙera a kan dutse a cikin ta.

kakkaninmu suka zo da shi, a loƙacin Joshuwa

jimlar nan "a loƙacin Joshuwa" na nufin cewa kakkaninsu sun yi waɗannan abubuwan bisa ga bishewar Joshuwa. AT: "kakkaninmu, bisa ga umarni daga Joshua sun karbi wannan alfarwa suka zo da shi"

Wannan ya faru ne yayin da suka mallaki wannan kasa ta al'ummai da Allah ya kora a gaban kakkaninmu

Wannan jimlan na nuna dalilin da ya sa kakanin su iya kwace kasar ya zama na su. AT: "Allah ya tilasta al'umman su bar kasar a gaban kakkaninmu"

Allah ya kwaci kasar ... a gaban kakkaninmu

Wannan na iya nufin 1) "Yayin da kakkaninmu na kallo, Allah ya kwaci kasar daga al'ummai ya kuma kore su" 2) "Da kakkanin mu suka zo, sai Allah ya kwaci kasar daga al'ummai ya kuma kore su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kasa

Wannan na nufin mutanen da ke zama a kasan kamun Isra'ila. AT" "mutanen da ke zaune dã a wurin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya kora

"ya tilasata su su bar kasar"

masujada domin Allah na Yakubu

"gidan domin sanduki wurin da Allahn Yakubu zai iya zama" Dauda ya buƙaci wurin zama na dindindim domin sandukin ya zauna a Urushalima, ba a buƙa ba.