551 B
551 B
Kun yarda
Wannan na nufin cewa sun ɗauki gumakai da suna tafiya a cikin jeji. AT: "kun ɗauke su da ku zuwa wurare" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
haikalin Molek
gidan bukkan da wani allah mai suna molek ke zama
tauraron allahn nan Rafem
tauraron da an fi gane ta da wani allah mai suna Rafem
siffofin nan da kuka ƙera
Sun ƙera gumakai da sifofi alloli Molek da Rafem don su yi masu sujada.
zan kai ku bauta har gaba da Babila
"zan cire ku zuwa wurare har ma gaba da Babila." Wannan zai zama shari'ar Allah.