ha_tn/act/07/29.md

583 B

Da jin haka

Wannan na ba da tabbacin cewa Musa ya fahimci cewa Isra'ilawan sun sa da cewa ya ƙashe wani Bamasaren kwana ɗaya kamun [7:28](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Bayan da shekaru arba'in suka wuce

"Bayan da shekaru arbain suka wuce." Wannan shi ne yawan kwanakin da Musa ya yi a Midina. AT: "shekaru arbain bayan da Musa ya gudu daga Masar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

mala'ika ya bayyana

Masu sauraron Istifannus sun san da cewa Allah ya yi magana ta wurin mala'ika. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)