ha_tn/act/07/26.md

885 B

wasu Isra'ilawa

Yakamata masu sauraron sun sani daga tarihin da ke Fitowa cewa mutane biyu ne amma Istifanus bai saka shi haka ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

yi kokari ya raba su

"sa su daina faɗa"

Malamai, ku 'yan'uwan juna ne

Musa ya magana ne da Isra'ilawan da ke faɗa.

don me kuke faɗa da junanku?

Musa ya yi wannan tambayan ne don ya ƙarfafa su su daina faɗa. AT: "ku daina faɗa da juna!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wa ya nada ka shugaba ko alkali akanmu?

Mutumin ya yi amfani ne da wannan tambayan ya tsauta wa Musa. AT: "ba ka da iko a kan mu!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Kana so ka ƙashe ni ne, kamar yadda ka ƙashe Bamasaren nan jiya?

Mutumin ya yi amfani ne da wannan tambayan ya yi wa Musa ƙashedin cewa shi maiyuwa da wasu sun san cewa Musa ya ƙashe wani Bamasaren.