ha_tn/act/07/20.md

906 B

Gafin wannan loƙaci an haife Musa

Haka ne labarin Musa ya shigo cikin wannan labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

kyakkyawan yaro ne shi a gaban Allah

Wannan karin magana ne da ke nuna cewa Musa kyakkyawa ne sasai. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

aka yi renon

AT: "iyayensa suka yi renon sa" ko kuma "iyayensa sun kula da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Yayin da aka jefar da shi

An jefar da Musa saboda umarnin da Fir'auna ya bayar. AT: "Yayin da iyayensa suka jefar" ko kuma "Da iyayensa suka yar da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

diyar Fir'auna ta ... rene shi kamar ɗanta

Ta mashi dukan abinda uwa na kwarai ke iya yi wa ɗan cikinta. Yi amfani da ainihin kalmar harshen ku da kuke mora ku bayyana abinda uwa ke yi domin ta tabbatar cewa ɗan ta ya yi girma da ƙyau sosai.