ha_tn/act/07/17.md

480 B

Yayin da alkawarin ... mutanen suka karu suka hayayyafa kwarai

A wasu harsuna, yana iya zama da amfani a ce mutanen sun karu a yauwa kamar ace alkawarin ya zo.

Yayin da alkawarin Allah ya kusato

Loƙacin da Allah zai cika alkawalin sa wa Allah ya yi kusa.

Sai a ka yi wani sarki

"wani saiki ya fara mulki"

wanda bai san Yusufu ba

"Yufufu" na nufin halin Yusufu. AT: "wanda ba san yadda Yusufu ya taimake Masar ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)