ha_tn/act/07/14.md

389 B

ya aiki 'yan'uwansa

"ya aiki 'yan'uwansa su koma kan'ana" ko kuma "ya aiko su gida"

har mutuwar su

...

shi da zuriyarsa

"Yakubu da 'yan'uwansa da suka zama kakkaninmu a yau"

Aka dauke su zuwa ... binne

AT: "Zuriyar Yakubu sun ɗauko jikin Yakubu da na 'ya'yansa zuwa ... suka binne sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

da kuɗin azurfa

"da kuɗi"