ha_tn/act/07/11.md

700 B

Sai aka yi babbar yunwa

"ƙarancin abinci ta zo." Kasa ta daina ba da abinci.

iyayenmu

Wannan na nufin Yakubu da 'ya'yansa, kakkanin mutanen Yahudawa duka.

hatsi

Hatsi ne abincin kowa a wancan loƙacin.

ubanninmu ... 'yan'uwansa

Duka jimla biyun na nufin 'ya'uwansa Yusufu manya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Da suka je a karo na biyu

"da suka ƙara tafiya kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

sai Yusufu ya bayyana kansa

Yusufu ya bayyana kansa ga 'yan'uwansa a matsayin ɗan'uwansu.

Fir'auna ya gane da 'yan'uwan Yusufu.

AT: "ya sani da cewa su 'yan iyalin Yusufu ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)