ha_tn/act/07/09.md

693 B

'yan'uwan

"manyan 'ya'yan Yakubu" ko kuma "yayun Yusufu"

suka sayar da shi bauta zuwa Masar

Yahudawan sun san cewa kakanin su, sun sayar da Yusufu zuwa bauta a Masar. AT: "suka sayar da shi zuwa Masar a matsayin bawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

na tare da shi

Wannan wata karin magana ne da ke nufin taimakon mutum. AT: ya taimake shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

dukan kasar Masar

Wannan na nufin dukan mutanen kasar Masar. AT: "dukan mutanen kasar Masar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

dukan mallakarsa

Wannan na nufin dukiyansa. AT: "komai da yake da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)