ha_tn/act/07/06.md

946 B

Allah ya yi magana da shi kamar haka

Zai zama da taimako a ce wannan ya faru kamun wannan maganar a aya da ke baya. AT: "Daga baya Allah ya ce wa Ibrahim"

shekaru ɗari hudu

"shekaru 400" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

zan hukunta wannan al'umma

"al'umma" na nufin mutanen da ke kasar. AT: "Zan hukunta mutanen kasar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

wannan al'umma da ta bautar da su

"wannan al'umma da za su wa bauta"

Allah ya ba Ibrahim alkawarin kaciya

Yahaduwa za su fahimci cewa wannan alkawalin zai bukaci Ibrahim ya yi wa duk mazajen iyalinsa kaciya. AT: "Ya yi alkawali da Ibrahim ya yi wa 'ya'yan iyalinsa maza kaciya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

sai Ibrahim ya haifi Ishaku

Labarin ya komo kan zuriyan Ibrahim.

Yakubu kuma ya haifi ubanni

Yakubu ya zama mahaifin." Istifanus ya takaita haka. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)