ha_tn/act/07/04.md

363 B

Amma Allah bai ba shi

"Bai ba da shi ba ko kaɗan"

ko da misalin tafin sawunsa

Wannan na iya nufin 1) wurin da zai ishe shi tsayawa ko kuma 2) wurin da zai ishe shi ya taka. AT: "wata matuƙar kankanin filin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

shi kasar gado, shi da zuriyarsa na biye da shi

"domin Ibrahim ya mallaka ya ba wa zuriyarsa"