ha_tn/act/07/01.md

634 B

Mahaɗin Zance:

Bangaren labarin Istifanus da aka fara a [6:8] ya cigaba. Istifanus ya fara amsa wa babban firist da majalisar sa ta wurin magana game da abubuwan da suka faru a tarihin Isra'ila. Yawancin wannan tarihin ya fito ne daga rubuce-rubucen Musa.

Muhimmin Bayyani:

Kalmar nan "na mu" ya haɗa da Istifanus, majalisar Yahudawa wadda yake wa magana, da kuma masu sauraro duka. Kalmar nan "ka" wa mutum ɗaya ne kuma yana nufin Ibarahim ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

'yan'uwa da ubanni, ku saurare ni

Istifanus matukar ba wa majalisar girma ne ta wurin gaishe su a matsayin 'yan'uwa gaba ɗaya.