ha_tn/act/06/12.md

793 B

zuga mutanen, har da dattawa da marubuta

"sa mutanen, da dattawan, da marubuta su yi fushi kwarai da Istifanus"

kamo shi

"cafke shi suka kuma riƙe shi yadda ba zai iya kubucewa ba"

bai dena maganganun

"cigaba da magana"

muka gãɗa

Jimlar nan "gãɗa" na nufin "an miƙo" AT: "koyas da kakanninmu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

suka zuba masa ido

Wannan karin maganar na nufin sun kalle shi da kyau. Anan "ido" na nufin kallo. AT: "kalle shi da sosai" ko kuma "sun gan shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

fuskarsa kamar ta mala'ika

Wannan jimlar na nufin kwatanta fuskar sa da na mala'ika amma ba tare da ya faɗi abinda ya haɗa su ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)