417 B
417 B
kasa yin tsayayya
Wannan na nufin cewa ba za su iya ƙaryata abinda shi ya faɗa ba. AT: "ba za su iya musanta ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
Ruhun
wannan na nufin Ruhu Mai Tsarki
wasu mutane su je su ce
An basu kuɗi su ba da shaidar ƙarya. AT: "wasu mutane so yi ƙarya su ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
maganganun saɓo game
"abubuwan da ba kyau game"