728 B
728 B
Mahaɗin Zance"
Wannan itace ce forƙon wata sabuwar bangaren labarin.
Sai Istifanus
Wannan na gabatar da Istifanus a matsayin ainihin mai jan hankali a wannan labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)
Istifanus, cike da alheri da iko, ya rika yin
Kalamun nan "alheri" da "iko" anan na nufin ikon Allah. Anan iya kãrin bayani game da wannan. AT: Allah na ba wa Istifanus ikon yin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
majami'ar Yantattu
"Yantattu" na nufin mutanen da ke bayi ne dama daga wurare daban-daban. Ba a san ko mutanen da aka jera suna cikin majami'ar ko kuma sun bi sun shiga muhawara da Istifanus ba ne.
suna muhawara da Istifanus.
"suna musu da Istifanus"