392 B
392 B
maganar Allah ta cigaba da yawaita
AT: "mutanen da sun gaskanta da maganar Allah sun ƙaru" ko kuma "kimamun mutanen da sun gaskata da sakon Allah sun ƙaru" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
suka bada gaskiya
"ke bin wannan sabuwar koyaswa"
bada gaskiya
Wannan na iya nufin 1) sakon bisharar amincewa da Yesu ko kuma 2) koyaswar ikkilisiya ko kuma 3) koyaswar bi.