ha_tn/act/06/05.md

544 B

Maganar su kuwa ta farantawa dukan jama'a rai

"Dukan jama'ar sun so shawarwarinsu"

Istifanus ... da kuma Nikolas

Waaɗnnan sunayen Grika ne, kuma suna ba da ra'ayin cewa dukan mutanen da aka zaba daga taron Yahudawa ne masu jin Halenanci ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

tuban Yahudanci

Bahalane da ya tuba zuwa addinin Yahudawa

suka kuma ɗora hannuwansu a kansu

Wannan na nufin zuba albarku da kuma ɗaura nawaya da ikon aiki ga mutane bakwai din. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)