1.0 KiB
sha biyu
Wannan na nufin a haɗe da Matiyas, wadda aka zaba a [1:26]
taron almajiran
"dukan almajira" ko "dukan masubi"
bar maganar Allah
An faɗi wannan ne domin a nanata muhimmancin hidimar su na koyar da maganar Allah. AT: "daina wa'azi da koyar da maganar Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
rabon abinci
Wannan jimlar na nufin a raba wa mutanen abinci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
waɗanda a ke ganin su da daraja, cike da Ruhu da kuma hikima
Wannan na iya nufin 1) mutanen na da halaye uku-- a ke ganin su da daraja, suna cike da Ruhu Mai Tsarki, kuma da hikima ko kuma 2) Mutanen suna da halaye biyu-- cike da Ruhu Mai Tsarki, da kuma cike da hikima.
waɗanda a ke ganin su da daraja
"Mutanen da aka san su da kirki" ko kuma "mutanen da an yarda da su"
wannan hidima
"ɗauki nawayan wannan aiki"
hidimar kalmar
Zai zama da amfani sosai a yi karin bayani a kan wannan. AT: "hidimar koyar wa da wa'azin sakon" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)