ha_tn/act/06/01.md

1.2 KiB

Muhimman Bayyani:

Wannan shine forkon wata bangaren labarin. Luka yana ba da muhummin bayyanin tarihin da zai tamaka a fahimtar labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

A waɗannan kwanaki

Duba yadda ake gabatar da sabuwar bangaren labari a harshen ku. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

na ribanbanya

"na karuwa kwarai da gaskiya"

Yahudawa masu jin Halenanci

Waɗannan su ne Yahudawa da sun yi rayuwarsu mafi yawa a wata yankin Roma waje da Isra'ila, kuma sun tashi suna yin Grika. Harshen su da al'adan su na da banbanci da wa na waɗanda suka tashi a Isra'ila.

Yahudawa

Waɗannan sune Yahudawa da suka taso a Isra'ila suna yin Yahudanci. A wannan loƙacin Ikkilisiyar ta kunshi yahudawa ne da kuma tubabbu da addinin Yahudanci kawai.

gwamrayen

matayen da mazajensu sun mutu

domin basu damu da gwamrayensu

AT: "Yahudawa masubin ba su damu da gwamrayen Halenawan ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

basu damu da su ba

"kyale su" ko "manta da su." An manta da mutane da dama da da suke buƙatan taimako

raba abinci da ake yi kullum

Kuɗaden da ake ba wa manzannin wanda ake amfani da raguwansa a siya abinci wa gwamrayen ikkilisiya na farko.