ha_tn/act/05/40.md

1.2 KiB

suka kira manzannin ciki suka yi masu dũka

Kungiyan majilisan na iya dokaci masu gadin haikalin su aikata waɗannan abubuwan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

koyarwa a cikin sunan Yesu

A nan "suna" na nufin ikon Yesu. Duba yadda kun fasara inrin wannan jimlar a [4:18]. AT: "su kara koyarwa a cikin ikon Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sun cancanta su sha wulakanci saboda Sunan

Manzannin san yi murna domin Allah ya martaba su ta wurin barin shugabannen Yahudawan su wulakantasu. AT" "Allah ya lisaftasu cikin waɗanda sun cancanta su sha wulakanci saboda Sunan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

saboda Sunan

A nan "Sunan" na nufin Yesu. AT: "saboda Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Bayan haka kullamomin

Bayan wannan ranan, kowace rana." Wannan jimlar na nuna alamar abinda manzannin suka yi kowace rana har zuwa kwanakin da sun biyo baya.

cikin haikalin, suna bi gida gida

Basu je cikin ginin haikalin inda firistoci ne kaɗai ake bari su je ba. AT: "a cikin haikalin da kuma cikin gidajen mutane daban-daban" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)