ha_tn/act/05/35.md

1.0 KiB

ku lura sosai da

"yi tunani da kyau da" ko kuma "yi hankali da." Gamaliel yana masu gargaɗi ne kada su yi wani abinda za su yi baƙin cikinsa nan gaba.

Tudas ya taso

Wannan na iya nufin 1) "Tudas yayi tawaye" ko kuma 2) "Tudas ya ɓullo"

mai da kansa wani abu

"ɗauki kansu wani mai muhimmanci"

aka kashe shi

AT: "mutane suka kashe shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

jama'arsa baki ɗaya sai suka watse

AT: "dukan mutanen da suke binsa suka watse" ko kuma "jama'ar da suke binsa suka kama hanyan su daban-daban" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

suka lalace

Wannan na nufin cewa basu yi abinda suka shirya su yi ba.

Bayansa kuma

"Bayan Tudas"

kwanakin ƙiɗaya mutanen ƙasa

"loƙacin ƙiɗaya mutanen ƙasa"

jawo mutane da yawa, shima

Wannan na nufin ya rinjayi wasu mutane tare da shi kuma suka yi wan gwamnatin Roma tawaye. AT: sa mutane da yawa sun bi shi" ko kuma "sa mutane da yawa sun haɗa kai da shi a tawaye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)