511 B
511 B
Gamaliel, malami ne na attaura wanda dukan jama'a suna martabawa
Luka ya gabatar da Gamaliel, sai ya bayar da tarihinsa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-participants]] and [[rc:///ta/man/translate/writing-background]])
wanda dukan jama'a suna martabawa
AT: "wanda dukan mutanen ke martabawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
umarni cewa a fid da manzannin waje
AT: Umurce masugadin su fid da manzannin waje" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)