1.2 KiB
Bitrus da manzannin suka amsa
Bitrus ya yi magana a maɗadin manzannin da ya faɗi waɗannan kalaman"
Allah na ubanen mu ya ta da Yesu
A nan "ta da" karin magana ne. AT: "Allahn Ubannen mu ne ya sa Yesu ya sake rayuwa kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
Allah kuwa ya ɗaukaka shi a hannun damarsa
Zama a "hannun damar Allah" alama ce na samun baban martaba da iko daga wurin Allah. AT: "Allah ya ɗaukaka shi zuwa wurin martaba a gefensa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
ta wurin rateye shi a bisa itace
A nan "Bitrus" yana amfani ne da kalmar nan "bishaya" ya nuna giciyen da aka yi shi da katako. AT: "ta wurin rateye shi a bisa giciye (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ba Isra'ila tuba da gafarar zunubai
Ana iya fasara kalamun nan "tuba" da "gafara" zuwa kalmar aiki. AT: ya ba wa mutanen Isra'ila damar tuba su kuma samu sa Allah ya gafarta zunubansu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
Isra'ila
Kalmar nan "Isra'ila" na nufin mutanen Yahudawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
waɗanda suka yi biyayya a gareshi
Waɗandan sun mika kanzu ga ikon Allah"