ha_tn/act/05/24.md

428 B

sai suka rikice sosai

"sun yi mamaki sosai" ko kuma "sun ruɗe sosai"

game da su

"game da maganar da suka fito ji" ko kuma "game da waɗannan abubuwan"

me wannan zai haifar

"menene zai zama sakamakon wannan"

cikin haikali suna koyar da jama'a.''

Basu je cikin ginin haikalin inda firistoci ne kaɗai ake bari su je ba. AT: suna koyarwa a zuwa tsakar haikalin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)