ha_tn/act/05/22.md

207 B

bamu sami kowa a ciki ba

Kalmar nan "kowa" na nufin manzannin. Wannan na nuna cewa babu kowa a kurkukun in ba manzannin ba. AT: ba mu same su a ciki ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)