ha_tn/act/05/19.md

786 B

a gaban haikalin ... cikin haikalin

Basu je cikin ginin haikalin inda firistoci ne kaɗai ake bari su je ba. AT: "zuwa tsakar haikalin" ko kuma "zuwa yankin haikalin"

dukan maganar wannan rai

Kalmar nan "magana" na nufin sakon da manzannin sun riga sun shela. Wannan na iya nufin 1) "dukan sakon rai na har abada" ko kuma 2) " gabaɗayar sakon wannan sabuwar hanyar rayuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

wayewar gari

"da wuri ya fara haske." Kodashike mala'ikan ya fito da su waje da dare, amma rana tana kan haurowa a loƙacin da manzannin suka kai tsakar haikalin.

suka kuma aika a fito masu da manzannin

Wannan na nuna cewa wani ya je kurkukun. AT "aike wannan zuwa kurkukun ya kawo manzanannin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)