ha_tn/act/05/17.md

779 B

Amma

Wannan na fara wata labari ne da ya bambanta. Za a iya fasara wannan a wata hanyar da harshen daku ke gabatar da labarin da ya bambanta.

babban firist ya taso

A nan kalmar nan "taso" na nufin cewa babban firist ya dauki mataki, ba wai ya tsaya daga wurin zamansa ba. AT: babban firist ɗin ya ɗauki mataki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

suka cika da kishi matuka

AT: "suka zama da kishi sosai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

suka kãmã manzannin

Wannan na nufin cewa sun cafke su da ƙarfi. Da sun umurce masugadi su yi haka. AT: "sa masugadin su kãmã manzannin" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])