563 B
563 B
karin masu ba da gaskiya ga Ubangiji
Duba yadda kun fasara "aka sami" a [2:41]. AT: Karin masubi cikin Ubangiji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
inuwarsa ma ta taɓa wasunsu
Ana nufin cewa Allah zai warkar da su idan inuwar Bitrus ya taɓa su. (Dubi: : rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
waɗanda aljannu ke damunsu
"waɗanda ruhuhi mara tsarki suka damesu"
aka kuma warkar da su duka
AT: Allah ya warkar da su duka" ko kuma "manzannin sun warkar da su duka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)