ha_tn/act/05/12.md

951 B

Ayyukan alamu da ban mamaki masu yawa kuwa sun faru ga mutane, ta hannun manzannin

ko "Ayyukan alamu da ban mamakisun faru a cikin mutanen ta hannun manzannin." AT: "Manzannin sun yi ayyukan alamu na ban mamaki a tsakanin mutanen" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ayyukan alamu da ban mamaki

"aukuwar allahntaka da ayyukan mu'ujizai." Duba yadda kun fasara wannan kalamun a [2:22].

ta hannun manzannin

Anan kalmar nan "hannun" na nufin manzannin. AT: ta wurin manzannin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

dakalin Sulaimanu

"gefen dakalin Sulaimanu." Wannan wata gefe ne da ke kunshe da layukan ginshiƙai da ke riƙe jinkan, wadda shine mutane ke kiran sa sunan sarki Sulaimanu. Duba yadda kuka fasara "dakalin da a ke ce da ita na Suleimanu" a [3:11]

suna da kwarjini sosai a gaban jama'a

AT: "mutanen sun ba wa masubin girma sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)