1020 B
Don me kuka shirya wannan makirci tare da mijinki don ku gwada Ruhun Ubangiji?
Bitrus ya yi wannan tambayan ne don ya sauta wa Safiratu. AT: "Da ba ki yarda ba da mijinki ku gwada Ruhun Ubangiji tare!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
kin yarda tare
"kun yarda tare ku biyu"
ku gwada Ruhun Ubangiji
A nan kalmar nan "gwada" na nufin a kalubale ko a jarrabta. Suna kokarin gani ko za su iya wa Allah ƙarya su tafi ba tare da samun hukuncinsa ba.
tafiyar waɗanda suka bizne mijinki
A nan kalmar na "tafiyar" na nufin mutanen. AT: "mutanen da suka bizne mijinki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
faɗi a gabansa
Wannan na nufin cewa da ta mutu, ta faɗi a kasa a gaban Bitrus. Kada a rikice wannan furci da faɗiwar mutum kasa mai nuna alamar kaskance.
ja numfashinta na ƙarshe
A nan "ja nufashinta na ƙarshe" wata hanyar ɗa'a ne na faɗin cewa ta mutu. Duba yadda kun fasara irin wannan jimlar a [5:5](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)