ha_tn/act/05/03.md

2.1 KiB

Muhimmin Bayyani:

Idan harshen ku ba ta amfani da tambayoyin ganganci, za ku iya canza waɗannan zuwa zance.

don me shaiɗan ya cika zuciyarka, har ka yi ƙarya?

Bitrus ya yi amfani da wannan tambayan ne don ya sauta wa Hananiya. AT: "'da baka bar shaiɗan ya cika zuciyarka har ka yi karya ... gona." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

shaiɗan ya cika zuciyarka

A nan kalmar nan "zuciya"na nufin nufi ko shauƙi. Jimlar nan "Shaiɗan ya cika zuciyarka" karin magana ne da ke iya nufin 1) "Shaiɗan ya shawo kanna dabaɗaya" ko kuma 2) "shaiɗan ya rinjaye ka" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

yi wa Ruhu Mai Tsarki da kuma ajiye raguwan siyarwa

Wannan na nufin cewa Hananiya ya faɗa wa manzannin cewa ya bayar da dukan yawan kuɗin da ya karɓo ne daga sayar da gonarsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Sa'adda ba ka sayar da filin ba, ba mallakarka bane ... ?

Bitrus na amfani ne da wannan tambayan don ya sautar wa Hananiya. AT: "Sa'adda ba ka sayar da filin ba, ai naka ne ..." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Sa'adda ba ka sayar ba

"Sa'adda baka sayar da shi ba"

Bayan da ka sayar ma, ba naka bane?

Bitrus yana amfani da wannan tambayan ne don ya sautawwa Hananiya. AT: "bayan da ka sayarma, kana da mulki a kan kuɗin da ka karɓa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

bayan da ka sayar ma

AT: bayan da ka sayar da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Don me kayi irin wannan tunanin a zuciyarka?

Bitrus yayi amfani ne da wannan tambayan ya sauta wa Hananiya. Anan kalmar nan "zuciya" na nufin nufi da shauƙi. AT: "Da ba ka yi tunanin yin haka ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

faɗi ya ja numfashinsa na ƙarshe

A nan "ja nufashinsa na ƙarshe" wata hanyar ɗa'a ne na faɗin cewa ya mutu. Hananiya ya fãɗi ya mutu, ba wai ya mutu don ya fãɗi bane. AT: "mutu sai ya fãda kasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)