ha_tn/act/04/36.md

283 B

Ɗan karfafawa

Manzannin sun yi amfani da wannan suna ne domin su nuna cewa Yusufu mutum ne da ya karfafa sauran mutane. "Ɗan " karin magana ne da ke bayyana yanayi ko halin mutum. AT: "mai karfafawa" ko kuma "wanda ke karfafawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)