768 B
768 B
domin duk masu mallakin filaye da gidaje
AT: "Mutane da dama da ke da filaye ko gidaje" ko kuma "mutane masu filaye ko gidaje" Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
mallakin filaye ko gidaje
...
kuɗin abin da suka sayar
AT: "kuɗaɗen da suka samu da abubuwan da sun sayar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
sai suka kawo kuɗin gaban manzanni
AT: "suka miko wa manzannin" ko "sun ba wa manzannin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
Aka rarraba wa kowanne mutum bisa ga bukatarsa
A nan iya fasara sunan nan "bukata" da kalmar aiki. AT: suka rarraba kudaden go kowane mai bi da ke bukatarsa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])