ha_tn/act/04/27.md

537 B

wannan birni

"wannan birni" na nufin Urushalima

bawanka mai tsarki Yesu

Yesu wadda ke bauta maka da aminci"

domin sun aiwatar da dukan abin da hannunka da nufinka ya shirya

A nan an yi amfani da kalmar nan "hannu" mai nufin ikon Allah. Bugu da ƙari, jimlar nan "hannunka" da nufinka da ka shirya" na nuna ikon Allah da shirinsa. AT "aiwatar da duk abin da ka shirya domin kai mai iko ne kuma kã yi dukan abinda ka shirya" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])