ha_tn/act/04/26.md

599 B

Sarakunan duniya sun haɗa kansu tare, kuma shugabanninsu sun taru don su yi gãba da Ubangij

Waɗannan jimla biyun na nufin kusan abu ɗaya. Dukan su suna nanata cewa ƙoƙarin duk shugabannin duniya su yi hamaya da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

haɗa kansu tare ... sun taru

Waɗannan jimla biyun na nufin sun haɗa rundunar soja domin faɗa da yaƙi (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gãba da Ubangiji, da kuma gãba da Almasihunsa

A nan kalmar nan "Ubangiji" na nufin Allah. A cikin Zabura, kalmar "Almasihu" na nufin shafaffe na Allah