ha_tn/act/04/23.md

1.2 KiB

zo cikin mutanensu

Jimlar nan "mutanensu" na nufin sauran masubi. AT: "je wuring sauran masubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

suka daga muryarsu tare ga Allah

A daga murya karin maganane da ke nufin yin magana. "suka farin yin magana tare ga Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ka yi magana ta wurin Ruhu Mai Tsarki ta bakin ubanmu Dauda bawanka

Wannan na nufin ce Ruhu Mai Tsarki ya sa Dauda ya faɗi ko kuwa ya rubuta abin da Allah ya faɗa.

ta wurin bakin bawanka, ubanmu Dauda

kalmar nan "baki" na nufin maganar da Dauda ya faɗi ko ya rubuto. AT: "ta wurin maganar bawanka, ubanmu Dauda (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ubanmu Dauda

A nan "uba" na nufin "kakani"

Me ya sa Al'ummai suke fushi, kuma mutane suke tunanin abubuwan banza?

Wannan tambayan ganganci ne da ke nanata azancin gãba da Allah. AT: "Kasashen Al'ummai baza su yi fushi ba, kuma mutanen baza su yi tunanin abubuwan banza ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

mutane suke tunanin abubuwan banza

Waɗannan "abubuwan banzan" na kunshe da shirin gãba Allah. AT: "mutanen suna tunanin abubuwan banza na gãba da Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

mutanen

...