ha_tn/act/04/13.md

1.1 KiB

Sa'adda, suka ga karfin halin Bitrus da Yahaya

A nan "karfin hali" na nufin yadda Bitrus da Yahaya suka amsa wa shugabanen Yahudawan. AT: "yadda Bitrus da Yahaya suka yi magana da karfin hali" ko kuma "karfin halin da Bitrus da Yahaya suke da shi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

Karfin hali

ba wani tsoro

gane mutane ne talakawa marasa ilimi

Shugabanen Yahudawan su "gane" saboda yadda Bitrus da Yahaya suka yi magana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kuma gane

"kuma sun fahimci"

"talakawa, marasa ilimi

Kalman nan "talakawa" da kuma "marasa ilimi" na da ma'ana kusan ɗaya. Suna nanata cewa Bitrus da Yahaya basu samu wata ƙwararren horoswa cikin shari'ar Yahuwada ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

mutumin nan da aka warkar

AT: mutumin da Bitrus da Yahaya sun warkas" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

rasa abin faɗi a kan wannan

"babu abin faɗi game da warkar da wannan mutumin da Bitrus da Yahaya suka yi." Anan kalmar "wannan" na nufin abinda Bitrus da Yahaya suka yi.