ha_tn/act/04/11.md

1.4 KiB

Yesu Almasihu ne dutsen ... wadda aka mai da shi kan gini

Bitrus ya ruwaito wannan daga Zabura ne. Wannan na nufin cewa shugabanen addini, kamar magina, sun ki Yesu, amma Allah zai mai da shi mafi amfani a cikin mulkinsa, kamar yadda dutsen kan gini na da amfani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kan

A nan kalmar "kan" na nufin "mafi amfani"

da ku magina suka ki

"ku da magina suka ki" ko kuma "ku a matsayin magina kuka ki shi ba a bakin kome ba"

Babu ceto daga kowanne mutum

Ana iya fasara sunan "ceto" anan zuwa kalmar aiki. Kuna iya faɗin wannan haka AT: "Shine kaɗai mutumin da ya iya ceto" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

babu wani suna da aka bayar karkashin sama, a cikin mutane

AT: "babu wani suna a karkashin sama da Allah ya bayar a cikin mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

babu wani suna ... da aka bayar a cikin mutane

Jimlar "suna ... bayar a cikin mutane" na nufin mutumin nan Yesu. AT: "babu wani mutum a karkashi sama, wanda aka ba shi a cikin mutane, ta wadda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

karkashi sama

Wannan wata hanya ne da ke nufin ko ina a cikin duniya. AT: "a cikin duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

wanda ta wurinsa za a samu ceto

AT: "da za ta cecemu" ko kuma "wanda zai iya ceton mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)