ha_tn/act/04/05.md

749 B

Muhimmin Bayyani:

A nan kalmar "nasu" na nufin mutanen Yahudawa gabaki ɗaya.

Washegari ... da

An yi amfani ne da wannan jimlar ne domin a nuna wurinda aka fara ɗauka matakin. Idan harshenku tana da wata hanyar yin haka, za ku iya duban yadda za ku yi amfani da shi anan.

shugabaninsu, da dattawansu, da Marubuta

Wannan na nufin majalisar, kotun Yahudawa, wadda ta kunshi waɗannan kungiyoyin mutane kashi ukun. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Yahaya, da Iskandari

Waɗanan mazaje biyun 'yan iyalin babban firist ɗin ne. Wannan ba Yahaya manzo ba ne.

Da wanne iko

"Wa ya baku iko"

cikin wanne suna

A nan kalmar nan "suna" na nufin iko. AT: da ikon wa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)