ha_tn/act/03/24.md

1.2 KiB

I dukan annabawa

"A gaskiya, dukan annabawa." A nan kalmar "I" na nanata abinda ya biyo.

daga Sama'ila da waɗanda suka zo bayansa A

"tun daga Sama'ila aka cigaba har zuwa dukan annabawan da suka zo a bayansa"

waɗannan kwanaki

"waɗannan sau" ko kuma "abubuwan da ke faruwa yanzu"

Kune 'ya'yan annabawa da na alkawari

A nan kalmar "'ya'ya" na nufin magadan da za su karɓi abinda annabawa da kuma alkawari ta alkawarta. AT: Kune magadan annabawa da kuma magadan alkawari" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])

Daga zuriyarka

"saboda zuriyanka"

dukan al'uman duniya za su sami albarka

Al'umma na nufin taron mutane ko kasashe. AT: "Zan albarkaci dukan taron mutanen duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Bayan da Allah ya ta da bawansa

"Bayan da Allah ya sa Yesu ya zama bawansa ya kuma sa shi ya zama sananne"

bawansa

Wannan na nufin Almasihu, Yesu.

juyadda kowannenku daga muguntarsa.

"juyawa ... daga" na nufin sa wani ya daina yin wani abu. AT: "sa kowane ɗayanku ya daina yin mugunta" ko kuma "sa kowane ɗayanku ya tuba daga muguntarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)