ha_tn/act/03/19.md

1.1 KiB

kuma juyo

"ku kuma juyo." Anan "juyo" na nufin fara yi wa Ubangiji biyayya. AT: "sai ku fara biyayya da Ubangiji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

domin a shafe zunubanku

A nan "shafe" na nufin gafartawa. An yi maganar zunubi kamar an rubuta su a wani littafi ne da Allah ke gogewa daga littafin a lokacin da ya gafarta su. AT: saboda Allah ya gafarta maku zunuban da kuka yi mishi (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

domin loƙacin sabuntuwa daga wurin Ubangiji ya zo

"loƙacin taimako daga wurin Ubangiji." Wannan na nufin 1) "loƙacin da Allah zai karfafa ruhunku" ko 2) loƙacin da Allah zai farfaɗo da ku"

daga wurin Ubangiji

A nan kalamun nan "wurin Ubangiji" na nufin Ubangiji da kansa. AT" "daga Ubangiji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

domin a aiko maku da Almasihu

"domin ya aiko maku da Almasihu kuma." Wannan na nufin zuwan Almsihu kuma"

wanda aka naɗa muku

AT: "wadda aka naɗa domin ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)