ha_tn/act/03/17.md

665 B

kun yi haka ne cikin rashin sani

Wannan na nufin 1) cewa mutanen basu san cewa Yesu ne Almasihu ba ko 2) cewa basu fahimci muhimmancin abinda suka yi ba.

Allah ya annabta ta bakin dukan anabawa

Idan manzanin sun yi magana, yana kamar Allah ne da kansa ke maganan domin shi ne yake faɗa musu abinda za su ce. AT: "Allah ya annabta ta wurin gaya wa annabawa abin da su faɗa"

Allah ya annabta

"Allah ya faɗa tun da sauran loƙaci" ko kuma "Allah ya faɗa kafin su faru"

bakin dukan anabawa

A nan kalmar "baki" na nufin maganganun da annabawa sun faɗa ko sun rubuto. AT: "maganganun dukan annabawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)