ha_tn/act/03/13.md

304 B

kun kuma bashe shi a gaban Bilatus

AT: "ƙin shi a wurin Bilatus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

da ya so ya sake shi

"da Bilatus ya so ya sake Yesu"

a sakkar maku mai kisan kai

"cewa Bilatus ya sake muku mai kisan kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)