ha_tn/act/03/11.md

1.1 KiB

a gefen dakalin da ake ce da ita na Sulaimanu

"gefen dakalin Sulaimanu." Wannan wata gefe ne da ke kunshe da layukan ginshiƙai da ke riƙe jinkan, toh shine mutane ke kira sa sunan sarki Sulaimanu.

mamaki kwarai

"tsananin mamaki"

Da Bitrus ya ga haka

A nan kalmar nan "haka" na nufin mamakin mutanen.

Ya ku mutanen Isra'ila

"'yan'uwa ba Isra'ila" Bitrus yana wa taron magana.

don me ku ke mamaki?

Bitrus yana wannan tambayan ne domin ya nanata cewa bai kamata su yu mamakin abinda ya faru ba. AT: "kada ku yi mamaki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Don me ku ka zura mana ido, kamar mu ne muka sa shi ya yi tafiya da ikon kanmu ko adalcin mu?

Bulus yana wannan tambayan ne domin ya nanata cewa bai kamata mutanen su ga kamar shi da Yahaya ne sun warkas da mutumin da iyawan su ba. AT: "kada ku zuba mana idanu. Bamu muka sa shi ya yi tafiya da ikon kanmu ko adalcin mu ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

zura mana idanu

Wannan na nufin cewa sun kalle su da duk niya ba iyaka. AT: "zuba mana ido" ko kuma "kalle mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)