ha_tn/act/03/09.md

476 B

lura cewa, shine mutumin

"sun ɗago cewa mutumin ne" ko kuma "sun gane cewa mutumin ne"

Kyakyawar kofar

Wannan ne sunan ɗaya dage cikin kofofin haikalin. Duba yadda kun fasara wannan a irin wannan jimla a [Ayyukan Manzanni 3:2]

sai suka cika da mamaki da al'ajibi domin abin da ya faru

A nan kalamun nan "mamaki da al'ajibi na nufin kusan abu ɗaya kuma suna nanata mamakin mutanen ne. AT: "sun yi mamaki ƙwarai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)