ha_tn/act/03/07.md

244 B

Muhimmin Bayyani

...

Bitrus daga shi

"Bitrus ya sa shi ya tsaya"

ya shiga haikali

Bai je cikin ginin haikalin inda firistoci ne kaɗai ake bari su je ba. AT: "ya shigo ... yankin haikalin" ko kuma "ya shigo ... zuwa tsakar haikalin"