ha_tn/act/03/04.md

801 B

Bitrus da Yahaya kuwa suka zuba masa ido, Bitrus ya ce

Bitrus da Yahaya sun kalle shi, amma Bitrus ne kadai yayi magana.

zuba masa ido

wannan na iya nufin 1) "yana kallon shi kai tsaye" ko kuma 2) "yana kallon shi da duk niyarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Gurgun nan kuwa ya dube su

A nan kalmar "duba" na nufin sa hankali ga wani abu. AT" Gurgun ya sa hankalin sa a kan su"

Azurfa da Zinariya

Waɗannan na nufin kuɗi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

abin da nake da shi

An iya gane cewa Bitrus yana damar iya warkas da mutumin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

. A cikin sunan Yesu Almasihu

A nan kalmar "suna" na nufin ƙarfi da iko. AT: "Da ikon Almasihu Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)