618 B
618 B
MahaɗIn Zance:
Wata rana Bitrus da Yahaya sun tafi Haikali.
Muhimmin Bayyani:
Aya 2 ya bada hoton baya game da gurgun. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)
zuwa haikali
Basu je cikin ginin haikalin inda firistoci ne kaɗai ake bari su je ba. AT: "zuwa tsakar haikalin" ko kuma "zuwa yankin haikali"
Wani mutum, gurgu ne tun daga haihuwa, ana daukar sa kulluyomi zuwa kofar haikali
A kowace rana, mutane na ɗauƙan wanan mutum, gurgu tun daga haihuwa, sai su ajiye shi kusa da wata kofar haikali (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
gurgu
yana kasa iya tafiya