ha_tn/3jn/01/11.md

1.3 KiB

kada ka yi koyi da mugun abu

"kada ka yi koyi da mugayen abubuwa da mutane suke yi"

sai dai abu mai kyau

AT: "Amma ka yi koyi da abubuwa masu kyau da mutane su ke yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

na Allah ne

"ya zama na Allah ne"

bai ga Allah ba

"ba na Allah ba ne" ko kuma "bai gaskata da Allah ba"

Dimitiriyas yana da kyakkyawar shaida a gun kowa

AT: "Dukan waɗanda sun san Dimitiriyas suna shaida shi" ko kuma "Kowane mai bi da ya san Dimitiriyas ya na magana mai kyau game da shi"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dimitiriyas

Mai yiwuwa wannan mutumin ne Yahaya ya ke so Gayus tare da taron masubi su marabce shi a lokacin da zai ziyarce su. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

a wurin gaskiyar da kanta

"gaskiya da kanta tana shaidar shi." A nan an kwatanta "gaskiya" kamar mutum ne da ke magana. AT: "Dukan wadda ya san gaskiyan ya san cewa shi mutumin kirki ne" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)

Mu ma mun shaida shi

Wannan ya na tabbatar da abin da Yahaya yake nufi a nan. AT: "Mun kuma yi magana da kyau game da Dimitiriyas"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)